Jump to content

Herbert Copeland

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Herbert Copeland
Rayuwa
Haihuwa Chicago, 21 Mayu 1902
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Tarayyar Amurka
Mutuwa Oktoba 1968
Ƴan uwa
Mahaifi Edwin Bingham Copeland
Sana'a
Sana'a biologist (en) Fassara, botanist (en) Fassara, mycologist (en) Fassara da naturalist (en) Fassara

Herbert Copeland (Mayu 21, 1902 – Oktoba 15, 1968). Ɗan kasar Amurka ne, masanin tsirrai wanda yabada gudunmawar sa a masaroutun hallittu wato, (Kundin) shine wada ya samar da masarauta ta hudu wato, Monera. A shekarar 1966, Hakkannan ya shigar da bakteriya dakuma daya daga cikin na farkon tarihin algea wanda aka fi sani da shudin koren algae, karkashin wannan rukunin na Monera.[1]

Mahifinsa shine Edwin Copeland wanda shima shine wanda ya samar da makarantar gona a jami' University of the Philippines Los Banos da kuma shugabn nazarin halittu marasa fure daalkarsu da tsirrai.

  1. "The kingdoms of organisms", Quarterly review of biology v.13, p. 383-420, 1938. The classification of lower organisms, Palo Alto, Calif., Pacific Books, 1956.